Habib Rabiu Dandutse
Shirin Jar Kujera Podcast zai rika gayyato maku kwararru domin tattauna al’amuran da suka shafi rayuwar yau da kullum ta fannoni mabambanta kamar; siyasa, kasuwanci, tsaro, mulki, tattalin arziki, lafiya, wasanni, zamantakewa da dai sauransu.
Podchaser is the ultimate destination for podcast data, search, and discovery. Learn More